Tarihin annabawa 25

Contains ads
5K+
Downloads
Content rating
Everyone
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image

About this app

Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta . Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) shine Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psalms) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (The Gospel).[1]

Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh, wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, to Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe.
Updated on
Mar 1, 2024

Data safety

Safety starts with understanding how developers collect and share your data. Data privacy and security practices may vary based on your use, region, and age. The developer provided this information and may update it over time.
No data shared with third parties
Learn more about how developers declare sharing
This app may collect these data types
Device or other IDs
Data is encrypted in transit
Data can’t be deleted